rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Najeriya Sokoto

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Maharan Sokoto sun hana a binne mutanen da suka kashe

media
Matsalar hare-haren 'yan bindiga ta zama ruwan dare a arewacin Najeriya Information Nigeria

Wasu mahara dauke da manyan makamai sun kai hare-hare a kauyukan kananan hukumomin Isa da Raba na jihar Sokoto da ke Najeriya. Mazauna yankunan sun shaida wa RFI Hausa cewa, 'yan bindigan sun kuma hana a gudanar da jana'izar gawarwakin mutanen da suka kashe ta hanyar yi wa wata makabartar garin Isa zobe. Kuna iya latsa alamar sautin da ke kasa domin sauraren cikakken rahoton Faruk Yabo.


Maharan Sokoto sun hana a binne mutanen da suka kashe 10/06/2019 Saurare