rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Najeriya Zamfara Rahotanni

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

'Yan bindiga sama da 200 sun mika makamansu a Zamfara

media
Hare-haren 'yan bindiga sun hallaka mutane da dama a Zamfara d Information Nigeria

Akalla 'yan bindiga 216 sun ajiye makamansu a jihar Zamfara da ke Najeriya a wani yunkurin kawo karshen kashe- kashen da ake samu a jihar. Kuna iya latsa alamar sauti domin sauraren cikakken rahoton da wakilinmu Faruk Muhammad Yabo ya aiko mana.


'Yan bindiga sama da 200 sun mika makamansu a Zamfara 01/07/2019 Saurare