rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Rahotanni Najeriya Tattalin Arziki

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Wasu jihohin Najeriya sun sake rungumar noman Auduga

media
Wasu manoman auduga a nahiyar Afrika. REUTERS/Luc Gnago3

Babban abinda ke ci gaba da sosa rayukan mahukunta a tarayyar Najeriya bai fi yadda tattalin arzikin kasar ke tafiyar hawainiya ba, duk da matakan ingantashi da suke yi.

Hakan yasa a wani mataki na lalubo wata hanyar ciyar da kasar gaba, gwamnatocin jihohin kasar sun rungumi Noman Auduga da zimmar farfado da masakun da tuni suka yi doguwar suma

Wakilinmu El-Yakub Usman Dabai yana dauke da Karin bayani a cikin rahoton da ya aiko muna daga Birnin Kebbi


Wasu jihohin Najeriya sun sake rungumar noman Auduga 12/07/2019 - Daga El-Yakub Usman Dabai Saurare