Buhari ya fitar da jerin sunayen ministocinsa
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya fitar da jerin suanayen ministocinsa 43 da ya aika wa Majalisar Dattawan kasar domin tantance su.
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar:
Da misalin karfe 11:12 na safe agogon Najeriya ne, shugaban Majalisar Dattawan kasar, Sanata Ahmed Lawan ya karanta sunayen ministocin a zauren Majalisar, inda ya ce, a ranar Laraba za a fara zaman tantace su.
Shugaba Buhari ya dawo da wasu daga cikin tsoffin ministocinsa.
JERIN SUNAYEN MINISTOCIN DA BUHARI YA GABATAR
1.Dr. Ikechukwu Ogah
2. Mohammed Musa Bello
3. Godswill Akpabio
4. Chris Ngige
5. Sharon Ikeazor
6.Adamu Adamu
7.Ambassador Maryam Katagun
8. Timipre Sylva
9.George Akume
10.Mustapha Baba Shehuri
11. Goddy Jedy Agba
12.Festus Keyamo
13. Ogbonnaya Onu
14. Osagie Ehanire
15.Clement. Ike
16. Richard Adeniyi Adebayo
17. Geoffrey Onyeama
18.Ali Isa Pantami
19. Emeka Nwajiuba
20. Suleiman Adamu
21. Zainab Ahmed
22.Muhammad Mahmood
23.Sabo Nanono
24.Major General Bashir Salihi Magashi
25.Hadi Sirika
26.Abubakar Malami
27.Ramatu Tijjani
28. Lai Mohammed
29.Gbemisola Saraki
30.Babatunde Fashola
31.Adeleke Mamora
32. Mohammed H. Abdullahi
33. Zubair Dada
34. Olamilekan Adegbite
35. Tayo Alasoadura
36. Rauf Aregbesola
37. Sunday Dare
38.Paulen Talen
39. Rotimi Amaechi
40. Maigarai Dingyadi
41. Sale Mamman
42. Abubakar D. Aliyu
43. Sadiya Umar Faruk
Wannan na zuwa ne bayan Majalisar Dattawan ta bai wa Buhari wa'adin nan da ranar Juma'a, yayinda al'ummar kasar suka yi ta cece-kuce kan jinkirin fitar da sunayen ministocin.
Sai dai a martanin da ya mayar, shugaba Buhari ya ce, ya dauki lokaci domin nazarin mutanen da suka cancanta.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu