rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Najeriya Nijar Kamaru Chadi BOKO HARAM Ta'addanci Hakkin Dan Adam Rahotanni

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Rahoton musamman kan cika shakaru 10 da rikicin Boko Haram kashi (4)

media
Jagoran kungiyar Boko Haram Abubakar Shekau. AFP PHOTO / BOKO HARAM

A ci gaba da jerin rahotannin da muke kawo muku kan rikicin kungiyar book haram wanda a wannan mako ke cika shekaru 10 da farawa, yau za muje Jamhuriyar Nijar, daya daga cikin kasashe 4 da rikicin ya shafa, ya kuma haifar da rasa dimbin rayukan fararen hula da soji da kuma sace mutane, cikin su harda mata.

Ibrahim Malam Tchillo ya duba mana yadda rikicin ya fara a Nijar, kuma ga rahotan da ya hada mana.Kuna iya latsa alamar sautin da ke kasa domin sauraren cikakken rahoton.