Najeriya
Kotu ta amince da bukatar Zakzaky kan fita neman lafiyarsa
Babbar kotun Najeriya da ke jihar Kaduna, ta baiwa shugaban kungiyar ‘yan uwa Musulmi da aka fi sani da Shi’a, Shiekh Ibrahim El Zakzaky da kuma matarsa Zeenat, damar fita zuwa birnin New Delhi na kasar Indiya don kula da lafiyarsa. Sai dai yayin yanke hukuncin, mai Shari’a Darius Khobo, ya ce jagoran na mabiya Shi’a zai tafi neman lafiyar zuwa Indiya ne tare da rakiyar jami’an gwamnatin Najeriya.Wakilinmu daga jihar Kaduna Aminu Sani Sado ya aiko mana da rahoto kan halin da ciki.
Wallafawa ranar:
Talla
Kotu ta amince da bukatar Zakzaky kan fita neman lafiyarsa
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu