rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Najeriya Zaben Najeriya Shari'a PDP Rashawa

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Kotu a Najeriya ta baiwa EFCC damar ci gaba da tsare surukin Atiku

media
Tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya kuma dan takara a zaben shugaban kasa a zaben da ya gabata Atiku Abubakar, wadda kotu ta baiwa damar ci gaba ta tsare surukinsa kuma lauyansa kan cin hanci da rashawa REUTERS/Afolabi Sotunde

Wata kotu a birnin Lagos da ke Najeriya, ta bai wa hukumar yaki da rashawa EFCC damar ci gaba da tsare suruki kuma lauyan dan takarar jam’iyyar PDP a zaben da ya gabata Atiku Abubakar, wanda ake zargi da kashe milyoyin kudade ba a kan ka’ida ba.

To sai dai Umar Sani, daya daga cikin makusantan Atiku Abubakar, na kallon zargin a matsayin siyasa.


Ku latsa don sauraron martanin Umar Sani wani makusanci ga Atiku Abubakar 15/08/2019 - Daga Ahmed Abba Saurare