rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya
  • Palestinawa 22 hare-hare daga Israela ya kashe a Gaza.
  • Dan kunar bakin wake ya kashe mutun daya a ofishin 'yan sandan Indonesia

Rahotanni Najeriya Abuja Kaduna

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Halin da ake ciki kan matsalar tsaro a arewacin Najeriya

media
Babbar hanyar dake sada birnin Abuja da Kaduna. The Guardian Nigeria

Duk da ikirarin kokari da gwamnatoci a Arewacin Najeriya ke cewa suna yi don kawo karshen matsalar satar mutane da kuma karbar kudin fansa, har yanzu ana samun rahotannin dauki dai-dai da ake yi a yankin.

A jihar Kaduna, matsalar satar mutanen, ta sa kungiyar Kristoci CAN, yin kira da a dauki matakin magance matsalar, sai dai shugabannin Musulmi sun bayyana rashin amincewarsu da abubuwan dake kunshe a sanarwar, kamar yadda za ku ji a wannan rahoto da wakilinmu Aminu Sani Sado ya aiko mana.


Halin da ake ciki kan matsalar tsaro a arewacin Najeriya 19/08/2019 - Daga Aminu Sani Sado Saurare