rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Rahotanni Najeriya Kamaru ‘Yan gudun Hijira

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Gwamnatin Najeriya ta maido da wasu 'yan gudun hijirar kasar daga Kamaru

media
Wasu yara 'yan gudun hijirar Najeriya daga kasar Kamaru, yayin da ake dawo da su gida daga birnin Maroua na kasar Kamaru zuwa Yola. UNHCR

Cikin kokarin da ta ke yi kan batu yan gudun hijira, Gwamnatin Najeriya ta fara dawo da yan’kasanta dake zaman gudun hijira a jamhuriyar Kamaru.Yanzu haka dai yan’gudun hijjira 133 daga cikin kusan dubu casa'in( 90,000), suka sauka a filin jirgi sama dake Yola.Hukumomi sunce za'a maida su garuruwan su, a cikin kan-kanin lokaci.Daga birnin Yola wakilinmu Ahmad Alhassan ya aiko da wannan rahoto.


Gwamnatin Najeriya ta maido da wasu 'yan gudun hijirar kasar daga Kamaru 23/08/2019 - Daga Ahmad Alhassan Saurare