rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Najeriya Sokoto Rahotanni

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

'Yan bindiga sun kashe mahalarta bikin aure a Sokoto

media
'Yan bindiga sun kashe mahalarta bikin aure a jihar Sokoto ta Najeriya Jakarta Globe

Wasu 'yan bindiga sun kai hari a wurin wani bikin aure tare da kashe akalla mutane 6, yayinda wasu da dama kuma suka jikkata. Gwamnan jihar Aminu Waziri Tambuwal ya bayyana maharan a matsayin 'yan bindigan da aka fatattaka daga jihar Zamfara. Kuna iya latsa alamar sautin da ke kasa domin sauraren cikakken rahoton wakilinmu Faruk Yabo.

 


Rahoto kan kashe mahalarta bikin aure a Sokoto 26/08/2019 Saurare