rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Najeriya BOKO HARAM Maiduguri ‘Yan gudun Hijira Rahotanni

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

'Har yanzu 'yan gudun hijirar Borno na cikin mawuyacin hali'

media
Wasu daga cikin 'yan gudun hijirar da suka tsere daga gidajensu saboda rikicin Boko Haram STRINGER / AFP

Gidauniyar Agaji ta Adab Community Renewal Foundation a Najeriya ta koka kan mummunan halin da ‘yan gudun hijirar Boko Haram ke ciki a sansanoninsu na birnin Maiduguri, inda ta bukaci gwamnati da ta jinkirta shirinta na mayar da ‘yan gudun hijirar gidajensu. Gidauniyar ta tallafa wa ‘yan gudun hijirar da kayayyakin agaji domin inganta rayuwarsu. Kuna iya latsa alamar sautin da ke kasa domin sauraren cikakken rahoton da Ahmed Abba ya hada mana bayan ya kai ziyara birnin Maiduguri.


Rahoto kan halin da 'yan gudun hijirar Maiduguri ke ciki 27/08/2019 Saurare