rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

BOKO HARAM Najeriya Ta'addanci

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Rikicin Boko Haram, mutane dubu 22 sun bace a Najeriya - Red Cross

media
Peter Maurer, shugaban kungiyar Red-Cross ta Duniya AFP/Steffi Loos

Kungiyar agaji ta Red Cross ta nuna damuwa kan matsanaicin halin jin kai da al’umma suka shiga a Najeriya, masamman yankin Arewa maso Gabashin kasar dake fama da rikicin Boko-Haram.

Shugaban kungiyar dake ziyara a Najeriya, Peter Maurer a yayin wani taron manema labarai a birnin Lagos, ya ce, akalla mutane dubu 22 sun bance bat a yankin, sakamakon gudjewa hare-haren Mayakan jihadi.

Ahmad Abba ya halarci taron manema labaran kuma ga rahotan da ya hada mana.


Rikicin Boko Haram mutane dubu 22 sun batce a Najeriya - Red Cross 19/09/2019 - Daga Ahmed Abba Saurare