rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya
Bakonmu a Yau
rss itunes

Tattaunawa da sarkin Kano Muhammadu Sunusi 2 kan rufe iyakokin Najeriya

Daga Abubakar Issa Dandago

A Najeriya Mai Martaba Sarkin Kano Muhammadu Sunusi na biyu, ya zargi kasashen da suka hada iyakoki da Najeriya da laifin rashin taimakawa Kasar a yakin da ta ke da masu fasa kwaurin haramtattun kayayyakin da ake shiga dasu Najeriya daga makwabtan kasashen.

A cewar sa matakin rufe iyakokin yayi dai dai kuma zai taimaka wajen bunkasar tattalin Arziki, da kuma magance matsalar Tsaro.

Yayin wata ganawa da yan jaridu a fadar sa ciki harda wakilin mu Abubakar Isah Dandago, sarkin na Kanon ya soma da yabawa shugaba Muhammadu Buhari game da kwamitin bada shawara kan tattalin Arzikin kasa daya nada.

Dakta Musa Mohammed Maitakobi, shugaban masu motocin sufurin Najeriya kan umurnin shugaban 'yan sanda

Farfesa Muntaka Usman game da umarnin Kotu na daina biyan tsaffin Gwamnoni Fansho

Alhaji Abubakar Mairamri tsohon Kwamishinan 'yan sanda kan umurnin Muhammadu Buhari na kawo karshen matsalolin tsaro a Najeriya

Injiniya Kailani Muhammad kan dokar sauya hulda tsakanin Najeriya da kamfanonin mai

kassoum Abdourahman mai sharhi kan al'amuran yau da kullum, kan yawaitan hare-hare a yankin Sahel

Kasashen Yammacin Afirka sun daura damara don tunkarar matsalolin sauyin yanayi

Farfesa Sadik Alkafwee kan murabus din Fira Ministan kasar Lebanon Sa'ad Hariri

Farfesa Khalifa Dikwa kan sumamen jami'an tsaron Najeriya a cibiyoyin azabtar da yara

Malam Garba Shehu mai magana da yawun Najeriya kan yarjeniyoyin da Kasashen Afrika suka kulla da Rasha

Alhaji Muhammad Garba kan taron kungiyar shugabannin gidajen radio da talabijin ta Najeriya

Malam Garba shehu mai magana da yawun shugaban Najeriya kan taron da Muhammadu Buhari ke halarta a Rasha

Alhaji Ahmadu Giade kan ikirarin kwamitin yaki da miyagun kwayoyi a Najeriya game da karuwar dabi'ar

Dr Mohammed Bashir Talbari kan nasarar Abiy Ahmed ta lashe lambar yabon zaman lafiya ta Nobel

Barista Buhari Yusuf kan rikici tsakanin rundunar Yan Sanda da hukumar kula da ayyukan Yan Sandan

Barrister Buhari Yusuf kan takaddamar da ta dabaibaye shirin daukar sabbin 'yan Sanda a Najeriya