rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Rahotanni WHO Najeriya

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Da alama hadarin mota zai munana a 2030 - WHO

Hukumar lafiya ta Majalisar Duniya WHO tayi hasashen cewar zuwa shekara ta 2030 hatsarin mota ka iya zama cikin abubuwa bakwai masu haddasa asaran rayukan bil 'adama a doron kasa.

Don haka ne aka sanya matsalr cikin muradun rage hatsuran a duniya baki daya kafin shekara ta 2020.

Ko yaya wannan batu yake a Najeriya?

 

Ahmad Alhassan Ya aiko mana da rahoto daga Yola.


Da alama hadarin mota zai munana a 2030 - WHO 25/09/2019 Saurare