rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Najeriya Bauchi Sufuri

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Hadarin jirgin ruwa ya kashe mutane 37 a Bauchi

media
Jirgin ya kwaso manoma da 'yan kasuwa kafin ya gamu da hatsarin. Getty Images/Max Milligan

Akalla mutane 37 ne suka riga mu gidan gaskiya a wani hadarin jirgin ruwa da ya faru a kauyen Kuna da ke karamar hukumar Kirfi ta jihar Bauchi a tarayyar Najeriya. Lamarin ya auku ne a ranar Litinin da rana lokacin da jirgin ya dauko manoma da ‘yan kasuwa da ke yankin da abin ya faru. Kuna iya latsa alamar sautin da ke kasa domin sauraren cikakken raahoton da wakilinmu  Ibrahim Malam Goje, ya hada mana.


Hadarin jirgin ruwa ya kashe mutane 37 a Bauchi 08/10/2019 Saurare