rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya
Bakonmu a Yau
rss itunes

Barista Buhari Yusuf kan rikici tsakanin rundunar Yan Sanda da hukumar kula da ayyukan Yan Sandan

Daga Nura Ado Suleiman

Ganin yadda matsalar tsaro ta addabi Najeriya, shugaban kasar Muhammadu Buhari a shekarar da ta gabata, ya bada umurnin daukar Yan Sanda dubu 10, domin kara yawan jami'an tsaro da kuma maye gurbin wadanda suka yi ritaya da wadanda suka mutu.

Sai dai ga alama shirin ya gamu da cikas, inda kusan shekara guda da bada umurnin, an kasa daukar Yan Sandan, saboda takun saka da kuma rikici tsakanin rundunar Yan Sandan kasar da kuma hukumar kula da ayyukan Yan Sandan.

Rahotanni sun ce, kundin tsarin mulki ya baiwa hukumar Yan Sandan hurumin gudanar da aikin daukar sabbin Yan Sandan ne, amma kuma Hukumar Yan Sandan tace ita take da hurumin gudanar da aikin.

Dangane da wannan rikici da ya hana gudanar da aikin, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Barr Buhari Yusuf, lauya mai zaman kansa, kan wannan dambarwa, kuma ga tsokacin da yayi akai.

Dakta Musa Mohammed Maitakobi, shugaban masu motocin sufurin Najeriya kan umurnin shugaban 'yan sanda

Farfesa Muntaka Usman game da umarnin Kotu na daina biyan tsaffin Gwamnoni Fansho

Alhaji Abubakar Mairamri tsohon Kwamishinan 'yan sanda kan umurnin Muhammadu Buhari na kawo karshen matsalolin tsaro a Najeriya

Injiniya Kailani Muhammad kan dokar sauya hulda tsakanin Najeriya da kamfanonin mai

kassoum Abdourahman mai sharhi kan al'amuran yau da kullum, kan yawaitan hare-hare a yankin Sahel

Kasashen Yammacin Afirka sun daura damara don tunkarar matsalolin sauyin yanayi

Farfesa Sadik Alkafwee kan murabus din Fira Ministan kasar Lebanon Sa'ad Hariri

Farfesa Khalifa Dikwa kan sumamen jami'an tsaron Najeriya a cibiyoyin azabtar da yara

Malam Garba Shehu mai magana da yawun Najeriya kan yarjeniyoyin da Kasashen Afrika suka kulla da Rasha

Alhaji Muhammad Garba kan taron kungiyar shugabannin gidajen radio da talabijin ta Najeriya

Malam Garba shehu mai magana da yawun shugaban Najeriya kan taron da Muhammadu Buhari ke halarta a Rasha

Alhaji Ahmadu Giade kan ikirarin kwamitin yaki da miyagun kwayoyi a Najeriya game da karuwar dabi'ar

Dr Mohammed Bashir Talbari kan nasarar Abiy Ahmed ta lashe lambar yabon zaman lafiya ta Nobel

Barrister Buhari Yusuf kan takaddamar da ta dabaibaye shirin daukar sabbin 'yan Sanda a Najeriya