rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Najeriya Rahotanni

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Rahoto kan gano man fetur a Bauchin Najeriya

media
Shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari a majalisar dokokin kasar premiumtimesng

A Nigeria bayan sama da shekaru 20 ana kokarin neman albarkatun man fetur a arewacin kasar, karon farko kamfanin mai na kasa NNPC, yayi shelar gano danyen mai a yankin Futuk da ke jihar Bauchi.

To ko yanzu me aka sa a gaba wajen cin gajiyar wannan arziki?

Daga Bauchi ga rahoton Shehu Saulawa.


Rahoto kan gano man fetur a Bauchin Najeriya

Rahoton Shehu Saulawa kan gano man fetur a Bauchi.

14/10/2019 - Daga Shehu Saulawa Saurare