rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Rahotanni Najeriya Lagos Tattalin Arziki

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

'Yan kasuwa a Najeriya na kokawa kan dakatar da zirga-zirgar jiragen kasa

media
Tashar jiragen kasa na birnin Lagas a Najeriya Reuters/Akintunde Akinleye

A Najeriya duk da matakin mahukunta na farfado da bangaren sufurin jiragen kasa musamman ta fuskar gyaran layukan dogon da ya taso daga kudanci zuwa arewacin kasar, da nufin fadada harkar cinikayya tsakanin yankunan, matakin dakatar da zirga-zirgar a baya-bayan nan ya jefa tarin ‘yan kasuwa a halin tsaka mai wuya.Azima Bashir Aminu ta duba wannan matsalar ga kuma rahoton ta.


'Yan kasuwa a Najeriya na kokawa kan dakatar da zirga-zirgar jiragen kasa 25/10/2019 - Daga Azima Bashir Aminu Saurare