rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Rahotanni Najeriya

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

An sake bankado wani gidan mari a Adamawa

media
Muhammadu Buhari, shugaban Najeriya. REUTERS/Siphiwe Sibeko

Duk da irin yadda ake bankado gidajen mari tare da gurfanar da wadanda ake zargi da daure yaran ba tare da izni ba, har yanzu ana cigaba da samun irin wadannan gidaje a wasu sassan Najeriya.

Yanzu haka an sake bankado wani sabon gidan mari a Jahar Adamawa dake Najeriya.

Ahmad Alhassan ya aiko mana rahoto daga Yola.


CORRESPONDENT-AHMAD ALHASSAN-3mins-2019-10-28 28/10/2019 Saurare