rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Rahotanni Najeriya Yola Muhalli

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Ambaliya ta mamaye kauyuka a kananan hukumomin Adamawa 7

media
Wani sashi na daya daga cikin yankunan da ambaliyar ruwa ta mamaye a jihar Adamawa. News Agency of Nigeria (NAN)

Ambaliyar ruwa ta mamaye kauyuka masu yawan gaske a kananan hukumomi 7 daga cikin 21 na jahar Adamawa.

Iftila’in ambaliyar ya biyo bayan saukar ruwan sama kamar da bakin kwarya da aka tafka a makon da ya gabata.

Dubban mutane ne suka rasa muhallansu a sanadiyar ambaliyar, jami’an agaji sun bayyana ambaliyar ruwan a matsayin mafi muni da aka taba fuskanta a jihar Adamawa.

Ahmad Alhassan ya yi tattaki zuwa wasu daga yankunan ambaliyar ta shafa, inda ya aiko mana da rahoto daga garin Yola.


Ambaliya ta mamaye kauyuka a kananan hukumomin Adamawa 7 29/10/2019 - Daga Ahmad Alhassan Saurare