rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Najeriya Lagos Tattalin Arziki Rahotanni

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Kayayyaki sun yi tsada a Lagos saboda rufe iyaka

media
Kasuwar shinkafa a Najeriya post-nigeria.com

Al’ummar Najeriya na ci gaba da kokawa kan yadda farashin kayayyaki suka yi tashin goron-zabi a kasuwannin kasar sakamakon matakin da gwamnatin tarayya ta dauka na rufe kan iyakokinta.Sai dai masana tattalin arziki da wasu ‘yan kasuwa na cewa, wannan mataki alheri ne ga kasar.

Abdurrahman Gambo Ahmad ya ziyarci daya daga cikin manyan kasuwannin jihar Lagos, inda ya yi mana dubi kan halin da ake ciki .


Rufe iyaka-Farashin kaya sunyi goron-zabi a Najeriya 04/11/2019 - Daga Abdurrahman Gambo Ahmad Saurare