rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Rahotanni Najeriya Maiduguri Hakkin Dan Adam

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Gwamnatin Borno ta kaddamar da farautar masu safarar mutane

media
Wasu 'yan gudun hijira da rikicin Boko Haram ya tagayyara a sansanin Gubio dake Maiduguri. OCHA/Leni Kinzli

A wani mataki na magance safarar mutane a shiyyar Arewa da ke neman zaman ruwan dare, gwamnatin jihar Borno ta tashi haikan wajen farautar masu safarar mutanen zuwa wasu sassan Najeriya da ma kasashen waje.

Wakilinmu daga garin Maiduguri Bilyaminu Yusuf ya hada mana rahoto akan lamarin.


Gwamnatin Borno ta kaddamar da farautar masu safarar mutane 17/12/2019 - Daga Bilyaminu Yusuf Saurare