rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya
Bakonmu a Yau
rss itunes

'Yan kwantenar tashar Apapa na kokawa kan cin hanci a Najeriya

Daga Ahmed Abba

A Najeriya, yayin da gwamnatin kasar ke cewa tana yaki da cin hanci da rashawa a kasar, ‘yan kwantena da direbobin dakon kaya na kokawa da yadda lamarin ya yi musu katutu a tashar jiragen ruwan Apapa dake birnin Lagas.‘Yan kwantenar dai sun ce suna kashe akalla kimanin Naira dubu 185 kafin mota daya ya shigar tashar don daukar kaya, matakin da masharhanta ke ganin wata kila ke janyo hauwahawan farashin kayayyaki a kasar.

Alhaji Auwalu, wani mai harkokin kwantenar a tashar ta Apapa, a Zantawarsa da Ahmad Abba ya ce, lamarin yafi karfin yadda ake tunani. Ku latsa alamar sauti dake kasa domin sauraro.

 

Zantawa da Mr Dan Manjang kwamishinan yada labaran Plateau kan harin da ya kashe Soji 2

Sarkin Hausawan Legas kan dokar haramta hayar babura na Okada da Keke Napep

Alhaji Shehu Ashaka kan wasikar da dattawan arewa suka rubutawa Buhari dangane da tsaro

Dakta Musa Mohammed Maitakobi, shugaban masu motocin sufurin Najeriya kan umurnin shugaban 'yan sanda

Farfesa Muntaka Usman game da umarnin Kotu na daina biyan tsaffin Gwamnoni Fansho

Alhaji Abubakar Mairamri tsohon Kwamishinan 'yan sanda kan umurnin Muhammadu Buhari na kawo karshen matsalolin tsaro a Najeriya

Injiniya Kailani Muhammad kan dokar sauya hulda tsakanin Najeriya da kamfanonin mai

kassoum Abdourahman mai sharhi kan al'amuran yau da kullum, kan yawaitan hare-hare a yankin Sahel

Kasashen Yammacin Afirka sun daura damara don tunkarar matsalolin sauyin yanayi

Farfesa Sadik Alkafwee kan murabus din Fira Ministan kasar Lebanon Sa'ad Hariri

Farfesa Khalifa Dikwa kan sumamen jami'an tsaron Najeriya a cibiyoyin azabtar da yara

Malam Garba Shehu mai magana da yawun Najeriya kan yarjeniyoyin da Kasashen Afrika suka kulla da Rasha

Alhaji Muhammad Garba kan taron kungiyar shugabannin gidajen radio da talabijin ta Najeriya

Malam Garba shehu mai magana da yawun shugaban Najeriya kan taron da Muhammadu Buhari ke halarta a Rasha

Alhaji Ahmadu Giade kan ikirarin kwamitin yaki da miyagun kwayoyi a Najeriya game da karuwar dabi'ar