rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya
Bakonmu a Yau
rss itunes

Ali Kwara Azare kan hare-haren 'yan bindiga a sassan Najeriya

Daga Nura Ado Suleiman

A Najeriya hare-haren ‘yan bindigar dake karuwa a sassan Najeriya musamman kan wasu manyan hanyoyi, ciki har da babbar hanya tsakanin Abuja da Kaduna, da kuma Kadunan zuwa Zaria a baya bayan nan, ya sanya masana sha’anin tsaro da sauran jama’a tofa albarkacin baki kan dalilan da suka haifar da matsalolin tsaron, zalika da matakan da ya kamata a dauka don kawo karshen lamarin.

Ali Kwara Azare na daga cikin ‘yan Najeriyar da a shekarun baya, yayi suna wajen bada gagarumar gudunmawa wajen yakar miyagun laifukan fashi da makami da na ‘yan bindiga.

Bayan kazamin farmakin da aka kaiwa ayarin mai martaba Sarkin Potiskum Alhaji Umaru Bubaram ne kuma Sashin Hausa na RFI ya tattauna da Ali Kwara kan matsalar hare-haren ‘yan bindigar dake kamari a wasu sassan Najeriya.

Zantawa da Mr Dan Manjang kwamishinan yada labaran Plateau kan harin da ya kashe Soji 2

Sarkin Hausawan Legas kan dokar haramta hayar babura na Okada da Keke Napep

Alhaji Shehu Ashaka kan wasikar da dattawan arewa suka rubutawa Buhari dangane da tsaro

Dakta Musa Mohammed Maitakobi, shugaban masu motocin sufurin Najeriya kan umurnin shugaban 'yan sanda

Farfesa Muntaka Usman game da umarnin Kotu na daina biyan tsaffin Gwamnoni Fansho

Alhaji Abubakar Mairamri tsohon Kwamishinan 'yan sanda kan umurnin Muhammadu Buhari na kawo karshen matsalolin tsaro a Najeriya

Injiniya Kailani Muhammad kan dokar sauya hulda tsakanin Najeriya da kamfanonin mai

kassoum Abdourahman mai sharhi kan al'amuran yau da kullum, kan yawaitan hare-hare a yankin Sahel

Kasashen Yammacin Afirka sun daura damara don tunkarar matsalolin sauyin yanayi

Farfesa Sadik Alkafwee kan murabus din Fira Ministan kasar Lebanon Sa'ad Hariri

Farfesa Khalifa Dikwa kan sumamen jami'an tsaron Najeriya a cibiyoyin azabtar da yara

Malam Garba Shehu mai magana da yawun Najeriya kan yarjeniyoyin da Kasashen Afrika suka kulla da Rasha

Alhaji Muhammad Garba kan taron kungiyar shugabannin gidajen radio da talabijin ta Najeriya

Malam Garba shehu mai magana da yawun shugaban Najeriya kan taron da Muhammadu Buhari ke halarta a Rasha

Alhaji Ahmadu Giade kan ikirarin kwamitin yaki da miyagun kwayoyi a Najeriya game da karuwar dabi'ar