rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Rahotanni Najeriya

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Muhammad Indabawa kan shirin samar da rundunar tsaron kudancin Najeriya

media
Rundunar tsaron Civil Defence a Najeriya. guardian.ng

A Tarayyar Najeriya, jagororin yankin kudu maso yammacin kasar sun lashi takobin kalubalantar matakin da ministan shari’ar kasar Abubakar Malami ya dauka na haramta kungiyar tsaron sa-kai ta ‘Amatekun’da gwamnonin yankin suka kafa, lamarin da ya janyo cece-kuce daga sassa daban-daban na kasar.


Kan haka ne Michael Kuduson ya tattauna da wani tsohon kwamishinan ‘yan sanda a Najeriya, Muhammad Indabawa, wanda ya fara bayani kan abin da ya ke ganin ya sa wadannan gwamnoni suka kafa kungiyar tsaron.

 

Muhammad Indabawa kan shirin samar da rundunar tsaron kudancin Najeriya 16/01/2020 - Daga Michael Kuduson Saurare