Isa ga babban shafi
Najeriya-Kaduna

'Yan sanda sun cafke wani mutum bisa yunkurin tayar da bam a Mujami'a

Jami’an ‘yan sandan jihar Kaduna dake Najeriya sun tabbatar da cafke wani mutum mai suna Nathaniel Samuel da ake zargi da yunkurin shigar da abubuwan fashewa cikin Mujami’ar Living Faith da ke Sabon Tasha a Jihar.

Wasu jami'an 'yan sandan Najeriya.
Wasu jami'an 'yan sandan Najeriya. Finbarr O'Reilly/Reuters
Talla

Rahotanni sun ce, masu ibada a cocin sun shiga hali na dimuwa bayanda na’urar tsaro ta dauki hoton maharin a kusa da harabar cocin.

Wakilinmu daga jihar ta Kaduna Aminu Sani Sado yayi mana karin bayani kan halin da ake ciki.

01:19

'Yan sanda sun cafke wani mutum bisa yunkurin tayarda bam a Mujami'a

Aminu Sani Sado

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.