rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Rahotanni Nijar

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Ana matsalar karancin Malamai a Nijar

media
Hrabar wata makarantar kurame a Niamey © Association pour sourds et malentendants, Niamey

Jami'o'i da manyan makarantun Nijar na fuskantar babbar matsala ta karancin malamai kwararru abin da ke sa dalibai share shekaru suna karatu. Ministan ilimi mai zurfi ne Malam Asuman Abdu ya bayyana haka a wata ziyara da ya kai jami'ar Maradi lokacin da dalibai suka yi masa koken karamcin malamai. Daga Maradi Salissou Issa ya aiko da Rahoto.


Rahoto: Ana matsalar karancin Malamai a Nijar 18/01/2014 - Daga Salisu Isah Saurare