rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Ilimi Nijar Rahotanni

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Malaman addini sun la’anci littafin ilimin jima’I a Nijar

media
Dalibai suna motsa jiki RFI/Sarah Tisseyre

Wata Takaddama ta kaure tsakanin wasu kungiyoyin Malaman adinin Musulunci da hukumomin da ke kula da ilimin sakandare, akan wani littafi da ake Nazari kansa da malaman suka ce ba su amince a koyar da darasin da ke cikinsa ga Yaran kasar ba saboda gurbacewar tarbiyar Addinin Islama. Wakiliyar RFI daga Niamey Kouboura iIllo ta aiko da rohoto.


Rahoto: Malaman addini sun la’anci Littafin ilimin jima’I a Nijar 29/10/2014 - Daga Kuboura ILLO Saurare