Nijar
Gwamnatin Nijar ta dage zaben kananan hukumomin
Gwamnatin Nijar ta sanar da dage ranar zaben kananan hukumomi da kuma majalisun jihohi tare da tsawaita wa’adin mulkin wadanda ke rike da wadannan mukamai har na tsawon watanni shida masu zuwa.
Wallafawa ranar:
Talla
Wannan dai ba shi ne karo na farko da gwamnatin kasar ke dage gudanar da zaben kananan hukumomi, bisa dalilan cewa kundin da ke dauke da sunayen masu jefa kuri’a na bukatar gyra kafin shirya zaben.
Kungiyoyi dama wa su yan siyasa na ci gaba da nuna damuwa a kai.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu