Isa ga babban shafi
Nijar

Za a soma rigakafin dan Sankarau a Nijar

Hukumomin kiwon lafiya a jamhuriyar Nijar sun ce daga wannan makon za a fara rigakafin allurar kariyar daga dan sankarau musamman a cikin jihohi 6 da aka samu bullar cutar.

Za a soma rigakafin cutar dan Sankarau a Nijar.
Za a soma rigakafin cutar dan Sankarau a Nijar.
Talla

A cewar ministan kiwon lafiyar kasar Dr Iliyassou Idi Mainassara, daga lokacin da cutar ta fara zuwa yau, an samu asasar rayukan mutane 57 daga cikin 940 da suka kamu da ita a sassan kasar.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.