rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya
Al'adun Gargajiya
rss itunes

Bikin makon 'yan Bori na shekara a Jamhuriyyar Nijar

Daga Nura Ado Suleiman

Shirin na wannan mako, ya leka jamhuriyar Nijar, inda ake bikin zagayowar makon 'yan bori wanda aka saba yi a duk shekara. A duk olokacin wannan biki dai 'yan borin kan bayyana awasu daga cikin abubuwan da suke cewa zasu faru a cikin shekara.

Yadda rashin samar da cigaba ke shafar adana kayan tarihi da bunkasa yawon bude ido.