Wasanni
Nijar: Gwamnati ta kaddamar da shirin farfado da wasanni a makarantun sakandare
Wallafawa ranar:
Kunna - 10:03
Shirin Duniyar wasanni a wannan karon yayi nazari ne kan matakin farfado da wasannin motsa jiki a matakarantun sakandaren gwamnati dama masu zaman kansu, da Gwamnatin Jamhuriyyar Nijar da kaddamar domin dawo da al'adar da a baya take taimakawa sosai wajen bunkasa wasanni tsakanin dalibai a kasar.