rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Nijar Tattalin Arziki Rahotanni

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Nijar: Talauci ya karu a karkara

media
Talauci na karuwa a Kauyukan Nijar REUTERS/Joe Penney

Wani rahoton Bankin Duniya ya bayyana cewa ‘yan siyasa da rashin hukunci ya sa talauci ya karu a Nijar musamman ga mazauna karkara, abinda ke sa yawancinsu barin yankunansu zuwa birane ko wasu kasashen makwabta domin ci-rani. A saurare karin bayani a Rahoton Salissou Isah daga Maradi.


Rahoto kan karuwar talauci a Nijar 04/12/2017 - Daga Salisu Isah Saurare