rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Nijar Tattalin Arziki

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Gwamnatin Nijar ta sa hannu kan tsarin bunkasa rayuwar al'umma PDS.

media
daya daga cikin kasuwannin birnin Yamai a Jamhuriyar Nijar. Alamy

A Kwanakin da suka gabata ne gwamnatin Jamhuriyar Nijar ta sanya hannu kan wani sabon tsarin bunkasa rayuwar al'umma da aka yi wa lakabi da PDS. Gwamnatin ta sa hannun ne tare da hadin gwiwar wasu masu hannu da shuni. Sai dai a ra'ayin wasu yan kasar, har yanzu babu wani ci gaban tattalin arzikin da za'a iya cewa an samu. Kan haka ne wakilinmu Sule Maje ya hada mana rahoto.


Gwamnatin Nijar ta sa hannu kan tsarin bunkasa rayuwar al'umma PDS. 26/12/2017 - Daga Nura Ado Suleiman Saurare