rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Rahotanni Nijar

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Yadda bukukuwan shiga sabuwar shekara suka kasance a Maradi

media
Wani yanki na hotunan bukukuwan shiga sabuwar shekara a sassan duniya. REUTERS/David Gray

Yau ne duniya ta shiga sabuwar shekara ta 2018, bayan karewar shekara ta 2017, wadda ta tafi da abubuwa da dama na dadi da akasinsu. A Jamhuriyar Nijar, jama’a na tunawa da shekarar da ta gabata, tare da bayyana fata dangane da sabuwar shekara da ta fara a wannan Litinin. Wakilinmu Salisu Isa ya yi mana dubi dangane da haka, ga kuma rahoton da ya aiko mana daga Maradi.


Yadda bukukuwan shiga sabuwar shekara suka kasance a Maradi 01/01/2018 - Daga Salisu Isah Saurare