Isa ga babban shafi
Nijar

Gwamnatin Nijar ta bada umarnin tantance adadin tsaffin sojoji

A wani mataki na tantance adadin tsaFfin sojoji da Jandarmomi da matan jami'an tsaron da suka rasa ransu a fagen daga, gwamnatin Jamhuriyar Nijar, ta bai wa kungiyar tsofaffin sojoji na jahohin kasar umarnin su tantance tsaffin sojojin tun daga wadanda suka fafata zamanin turawa, har zuwa matasan sojoji masu jini a jika da aka kora daga aikin na soji saboda wani dalili.Wakilinmu a Damagaram Ibrahim malam Tchillo ya hada mana rahoto a kai.

Wasu daga cikin jami'an tsaron Jamhuriyar Nijar.
Wasu daga cikin jami'an tsaron Jamhuriyar Nijar. Maliactu.net
Talla

03:01

Gwamnatin Nijar ta bada umarnin tantance adadin tsaffin sojoji

Ibrahim Malam Tchillo

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.