rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Nijar Rahotanni

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

An takaita sadakin aure a Jamhuriyar Nijar

media
Tsauwala kudin sadaki na hana wasu matasa aure a kasashen hausa rfi/hausa

Masarautar Damagaram da ke Jamhuriyar Nijar ta hana almubazzaranci a yayin gudanar da bukukuwa na aure da suna. Matakin haramcin ya shafi ankon kaya da  jerin gwano na rakiyar amarya da ango da kuma fita wajen gari da sunan shakatawa a lokacin aure tsakanin abokan ango da kawayen amarya. Kazalika Masarautar ta rage tsadar sadaki don saukake wa matasa aure. Wakilinmu a Damagaram, Ibrahim Malam Tchillo ya aiko mana d rahoto.


An takaita sadakin aure a Jamhuriyar Nijar 23/03/2018 Saurare