rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Nijar Noma Rahotanni

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Manoman Nijar sun fara aiki da wata sabuwar fasaha

media
Fasahar janyo ruwa daga rijiya ta bunkasa harkokin noma a Nijar RFI/Sarah T├ętaud

Manoma a jihar Maradi d ke Jamhuriyar Nijar sun samu wata sabuwar fasahar janyo ruwa daga rijiya ta hanyar amfani da Injina masu aiki da makamashin gas na girkia.Wannan sabon salo dai ya fara kawo babban canji wajen bunkasa harkokin noma. Wakilinmu Salisu Isa ya aiko mana da rahoto.


Manoman Nijar sun fara aiki da wata sabuwar fasaha 04/04/2018 Saurare