Isa ga babban shafi
Kasuwanci

Nakasassu na sana'o'i a maimakon bara a Nijar

Wallafawa ranar:

Shirin kasuwa akai miki dole na wannan makon tare da AbdoulKarim Ibrahim Shikal ya tattauna ne game da nakasassun da ke jajircewa wajen gudanar da sana'oi'in hannu a maimakon barace-barace a Jamhuriyar Nijar.

Masu magana kan cewa, nakasa ba kasawa ba domin nakasassun kan iya gudanar da sana'o'i da dama kamar sauran masu cikakkiyar lafiyar gabobi
Masu magana kan cewa, nakasa ba kasawa ba domin nakasassun kan iya gudanar da sana'o'i da dama kamar sauran masu cikakkiyar lafiyar gabobi MONUSCO/Abel Kavanagh
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.