rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Nijar Rahotanni Lafiya

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Malaria ta fi kisan jama'a a Jamhuriyar Nijar

media
Mahukuntan Jamhuriyar Nijar sun dauki matakin magance cutar zazzabin cizon sauro, cutar da ta fi kisa a kasar REUTERS/James Gathany

Jamhuriyar Nijar ta gudanar da bukukuwan zagayowar ranar yaki da zazzabin cizon sauro kamar dai sauran kasashen duniya. Zazzabin cizon sauro dai na a matsayin cutar da ta fi kowacce kisan jama’a a kasar ta Nijar, to sai dai kamar yadda za ku ji a wannan rahoto da wakilinmu na Damagaram Ibrahim Malam Tchillo ya aiko mana, an samu gagarumin ci gaba a fagen yaki da cutar sakamakon irin matakan da ake dauka a shekarun baya-bayan nan.


Malaria ta fi kisan jama'a a Jamhuriyar Nijar 25/04/2018 Saurare