rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Rahotanni Nijar Ta'addanci

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Yankin Damagaram na fama da yawaitar fashi da makami

media
Wasu jami'an sojin Jamhuriyar Nijar. ISSOUF SANOGO / AFP

Yankin Damagaram da ke Jamhuriyar Nijar, yanzu haka na cigaba da fuskantar yawaitar fashi da makamai inda ake samun hasarar rayukan jama’a da dama.

Mafi yawan lokuta dai maharan na afka wa matafiya ne, yayin da a wasu lokuta sukan yi kutse gidajen attajirai domin kwace masu dukiyoyinsu.

Tuni dai jami’an tsaro suka kaddamar da wani gagarumin shiri domin kare rayukan jama’a, kamar dai yadda za ku ji a wannan rahoto da Ibrahim Malam Chilo ya aiko mana daga Damagaram.


Yankin Damagaram na fama da yawaitar fashi da makami 25/05/2018 - Daga Ibrahim Malam Tchillo Saurare