rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
rss itunes

Ra'ayoyin masu sauraro kan matsalar yajin aikin malaman makarantu a Jamhuriyar Nijar

Daga Nura Ado Suleiman

Kamar yadda wasu suka samu saurara a labarun duniya da sashin Hausa na RFI ya watsa, a makon jiya ne makarantun boko a Jamhuriar Nijar da suka hada da jami'o'i suka koma bakin aiki bayan janye yajin aikin da suka tsunduma.

Matsalar yajin aiki na haifar da cikas ga bangaren ilimi a Nijar, lura da cewa kusan kowacce shekara sai malamai sun gudanar da ita.

Shirin ra'ayoyin ku asu sauraro ya baku damar tofa albarkancin bakinku ne akan yadda za a shawo kan wannan matsala.

Shugaba Biya na Kamaru ya fara daukan matakan sulhu da abokan hamayya

Tattaunawa da ra'ayoyin masu saurare kan harajin ajiya ko cire kudi a bankunan Najeriya

Ra'ayoyin masu sauraro kan al'amuran da ke ci musu tuwo a kwarya

Tattaunawa da ra'ayoyin masu saurare kan ranar yawan al'umma ta Duniya

Gwamnatin Jamhuriyar Nijar ta kara saka wasu yankunan kasar a cikin dokar ta baci

Za'a rufe tashoshin samar da makamashin nukiliyar 14 a Faransa nan da shekarar 2035.

Ra'ayoyin masu sauraro kan takaddamar neman karin albashi a Najeriya da kuma matakin shiga yajin aiki

Ra'ayoyin Masu sauraro kan zanga zangar kin jinin China a kasar Zambiya

Majalisar dinkin duniya tace galibin makarantu a duniya basu da ruwan sha mai tsafta

Ra'ayoyin masu saurare kan cimma yarjejeniyar sulhu ta karshe tsakanin Salva Kiir da Riek Machar

Ra'ayoyin masu saurare kan dawowar tsohon shugaban 'yan tawayen Jamhuriyyar Demokradiyyar Congo gida

Ra'ayoyin masu saurare kan gargadin fuskantar matsala a zaben Najeriya na 2019 daga wasu kungiyoyin Amurka