Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Dakta Maina Bukar Karte kan taron kasashen kungiyar masu magana da harshen Faransanci; 'Francophonie'

Wallafawa ranar:

Shugabannin kasashen kungiyar masu magana da harshen Faransanci, Francophonie na taron kwanaki biyu a Yerevan na kasar Armenia a wannan Alhamis.Taron na Armenia inda ake da kasa da mutane dubu 10 dake magana da harshen Faransanci daga cikin mutane miliyan 3, na da burin ganin harshen Faransanci ya kara habaka a kasashen duniya.Ko yaya masana ke kallon tasirin wannan taro na kasashen Francophonie.Mun nemi jin wannan amsa daga bakin Dakta Maina Bukar Karte Dakta Maina Bukar Kartey na Jami’ar Yammai.

Zauren taron kungiyar kasashe masu magana da harshen Faransanci, Francophonie, dake gudana birnin Yerevan dake kasar Armenia.
Zauren taron kungiyar kasashe masu magana da harshen Faransanci, Francophonie, dake gudana birnin Yerevan dake kasar Armenia. Ludovic MARIN / AFP
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.