rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya
Bakonmu a Yau
rss itunes

kungiyoyin farar hula sun taka muhimmiyar rawa wajen shimfiduwar demokradiya a Nijar

Daga Abdoulkarim Ibrahim, Salissou Hamissou

Yayin da ake cigaba da takun saka tsakanin gwamnat da kuma ‘yan adawa a Jamhuriyar Nijar dangane da batun yi wa dokokin zabe na kasar gyaran fuska, kungiyoyin fararen hula wadanda suka taka gagarumar rawa domin shimfida tsarin dimokuradiyya a kasar, sun bukaci ‘yan siyasar da su mayar da hankali kan makomar kasar a maimakon kare muradunsu na siyasa kawai.

Alhaji Moustapha Kadi, daya daga cikin wadanda suka taka gagarumar rawa domin kafa gungun CNDP da ke sulhunta rikicin siyasa, ya ce bai kamata a manta da irin rawar da kungiyoyin fararen hular suka taka wajen girka dimokuradiyya a kasar ta Nijar ba.

Dr Sani Yahaya Janjuna kan barazanar tsaro a kasashen yammacin Afrika

Isa Sanusi Daraktan Amnesty a Najeriya kan yadda kungiyar ta zargi sojin Amurka da kisan fararen hula a Somalia

Bashir Ladan kan yunkurin jagoran 'yan adawa a Kamaru Maurice Kamto na tattaunawa da shugaba Paul Biya

Farfesa Aisha Abdul Ismaila ta Jami’ar Bayero kan matakin gwamnati na fara hukunta iyayen da basu sanya yara a Makaranta ba

Bawa Kaumi shugaban cibiyar al’adu ta hadin giwawar Faransa da Nijar kan makon raya harshen Faransanci

Malam Sani Rufa'i kan dambarwar siyasar Algeria bayan matakin Bouteflika na dage zaben kasar

Dakta Garba Abari shugaban hukumar NOA kan kalubalen da aka fuskanta a zabukan Najeriya

Tattaunawar Abdoulaye Issa da Hajiya Halima Yahaya kan ranar mata ta duniya

Mataimakin magajin garin Abala Boubacar Oumarou kan tashe-tashen hankula akan iyakar Nijar da Mali

Moussa Aksar kan ikirarin rundunar Barkhane na hallaka 'yan ta'adda masu ikirarin jihadi fiye da 600

Alhaji Isa Tafida Mafindi Yeriman Muri kan yadda PDP ta yi watsi da sakamakon shugaban kasa a Najeriya

Farfesa Muhammad Kabir Isa kan tsamin alaka tsakanin Pakistan da Indiya

Shugaban kungiyar Miyetti Allah Muhammad Kerewa, Ardon Zuru kan kisan da aka yiwa Fulani a karamar hukumar Kajuru ta Kaduna