rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Nijar Tattalin Arziki Diflomasiya

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

2019: An yi zanga-zangar lumana ta farko a Nijar

media
Wasu 'yan kungiyoyin farar hula tare da 'yan adawa a birnin Yamai na Jamhuriyar Nijar. Nigerdiaspora

Hadin gwiwar kungiyoyin farar hulla a birnin Yamai, da ke Jamhuriyyar Nijar sun yi jerin gwano da taron gangami, don nuna adawa ga dokar kasafin kudin kasa, da zaman sojojin kasashen waje a kasar, da kuma rashin jagoranci nagari.


Wannan dai shi ne jerin gwano, ko zanga-zangar lumana ta farko daga cikin wadanda kungiyoyin fararen hular suka daura damarar yi a cikin shekarar 2019.

Daga birnin Yamai, Wakilinmu Sule Maje Rejeto ya aiko da wannan rahoto