rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Rahotanni Nijar Ilimi

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Littafan kan tituna sun fi daukan hankali a Nijar

media
Jama'ar Nijar sun fi sayen littafan da aka baje kan tituna fiye da wadanda ake sayarwa a manyan shaguna Abhi Sharma/abee5 CC BY 2.0

A Jamhuriyar Nijar, duk da cewa akwai dimbin shugunan sayar da littafai na zamani kuma irin na kasaita, amma mafi yawan jama’ar kasar sun fi dogara ne da kasuwannin sayar da litattafai da ake bajewa a kan tituna. Abdoulkarim Ibrahim ya ziyarci irin wannan kasuwa da ke birnin Yamai, in da ya ci karo da jama’ar da ke hada-hadar irin wadannan litattai. Kuna iya latsa alamar sautin da ke kasa domin sauraren cikakken rahoton.


Littafan kan tituna sun fi daukan hankali a Nijar 27/03/2019 Saurare