rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Rahotanni Nijar Tattalin Arziki

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Gwamnatin Nijar ta bayyana farashin kujerar aikin Hajjin bana

media
Wasu maniyyatan aikin Hajji daga Jamhuriyar Nijar. ActuNiger

Ofishin Ministan kasuwanci tare da hadin gwiwar masu ruwa da tsaki kan shirya kula da aikin Hajji a Jamhuriyar Nijar, ya bayyana farashen kujerar aikin hajjin bana.

Gwamnatin ta Nijar ta bayyana Miliyan 2 da dubu 300 na CFA a matsayin farashin kujerar aikin hajjin a bana.

Sai dai wasu ‘yan kasar da masu kamfanonin aikin hajji na ganin farashin yayi tsada, idan aka kwatanta da wasu kasashe makwabta.

Wakilinmu Salisu Isa daga Maradi ya aiko mana da rahoto akai.

 


Gwamnatin Nijar ta bayyana farashin kujerar aikin Hajjin bana 02/04/2019 - Daga Salissou Hamissou Saurare