rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Rahotanni Nijar

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Nijar ta dauki matakan magance matsalar ruwan sha a manyan biranenta

media
Shugaban kasar Nijar Mahamadu Issoufou Présidence du Niger

Gwamnatin kasar Nijar ta dauki matakkan shayo kan matsalar ruwan sha da ake fama da ita a fadin kasar. A dai 'yan kwanakkin nan, musamman a cikin wannnan wata na Azumi, jama'ar kasar da ke rayuwa a manyan birane, na fuskantar daukewar ruwan sha, dalilin janyewar ruwan kogin Isa da kuma katsewar wutar lantarki. Matsalar dai tafi kamari ne a babban birnin Yamai, inda mata ke shan wahalar neman ruwan a cikin tsananin dare.Daga Birnin Yamai, wakilinmu Sule Maje Rejeto ya aiko muna da wannan rahoto.


Nijar ta dauki matakan magance matsalar ruwan sha a manyan biranenta 20/05/2019 - Daga Souley Mage Rejeto Saurare