rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Rahotanni Nijar

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Mutane 11 suka hallaka a Maradi sakamakon kifewar kwale-kwale

media
Kwale-kwale a kogin iyakar Nijar da Mali AFP/Fran├žois Xavier Marit

A kalla mutane 11 ne aka tattabatar da mutuwarsu a garin Tsibirin Gobir na jihar Maradi a jamhuriyar Nijar sakamakon kifewar da kwale kwalen da suke ciki ya yi a lokacin da suke kokarin tsallakawa zuwa gona.

Yanzu haka dai masu aikin agaji na ci gaba da lalube don gano karin wasu gawwakin kamar yadda zakuji cikin wannan rahoto da wakilinmu daga Maradi, Salisu Isa ya aiko mana.


Mutane 11 suka hallaka a Maradi sakamakon kifewar kwale-kwale 11/07/2019 - Daga Salisu Isah Saurare