rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Rahotanni Nijar Najeriya Kamaru Chadi BOKO HARAM

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Rundunonin kasashen dake yaki da Boko Haram na taro a Yamai

media
Wasu sojojin Najeriya da ke sintiri a jihar Borno. AFP

A Yamai babban birnin Jamhuriyar Nijar, manyan jamiā€™an rundunar soji ta kawancen kasashen da ke yaki da Boko Haram a yankin Tafkin Chadi, da suka hada da Nijar, Kamaru, Najeriya da Chadi na zaman taro a kan hanyoyin leken assiri da kuma matakan dakile hare-haren mayakan kungiyar.

Daga Birnin na Yamai, wakilinmu Sule Maje ya aiko muna da rahoto.


Rundunonin kasashen dake yaki da Boko Haram na taro a Yamai 06/08/2019 - Daga Souley Mage Rejeto Saurare